Wednesday, September 30
Shadow

Bidiyon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana dagawa masu ababen hawa hannu a gefen Titi ya dauki hankula

An hangi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a wani Bidiyo inda yake tsaye a gefen Titi yana dagawa masu ababen hawa hannu.

Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara akai.

Karanta Wannan  Cigaban da Obasanjo, da 'Yar'adua da Jonathan suka yi bai kai wanda Buhari ya kawo a shekaru 8 ba>>Inji Tsohon Hadimin Buhari, Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *