Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Sunana Abdullahi Salihu, Kirista da danka ya koma sakamakon zagin da kakewa Malaman Sunnah irin su Sheikh Sani Yahya Jingir ne

Wani Tsoho dan Jos ya fito inda yake ikirarin cewa tare suka yi yarinta da Sheikh Nura Khalid, Digital Imam.

A cewarsa, yasan lokacin da idan Malam idan ya shawo giya yake faduwa a kofar gidansu har mahaifiyarsa ta fito da itace.

A cewarsa sune suke kwace iccen da mahaifiyarsa ke daukowa.

Yace sunansa Abdullahi Salihu kuma iftila’in da ya fadawa Sheikh Nura Khalid na komawar dansa Kirista, Sakamakon zagin da yakewa malaman Sunnah ne irin su Sheikh Sani Yahya Jingir.

Yace kuma bala’i na Duniya ya ganshi saura na Lahira.

Karanta Wannan  Har yanzu dai Jirgin sojojin Najeriya da sojoji 11 na hannun kasar Burkina Faso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *