Monday, August 24
Shadow

Bidiyon mutuniyar Soja Boy, Iftihal Madaki na daukar hankula a kafafen sada zumunta

Bidiyon sabuwar wakar Soja Boy tare da mutuniyarsa, Iftihal Madaki wanda aka ganta da kayan da dasu da babu duk kusan daya na ci gaba da karade shafukan sada zumunta.

A Bidiyon an ga Soja Boy a tsaye a kanta a yayin da ita kuma take zaune akan wani Keken wasa suna waka.

Kasancewar Ansan Iftihal Madaki da yawaita sanya Hijabi a kafafen sadarwa yasa mutane da yawa ke ta mamakin sauyawar hakayyarta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani Burodi da yake tsotse ruwa kuma idan an matse baya lalacewa kamar Soso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *