Monday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yaran Atiku Abubakar sun fara fitowa auna baiwa Aslam Aliyu hakuri bayan da tace idan suka ci gaba da sukarta zata saki update din Atiku

An ji ta kusa da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar Aslam Aliyu data fita daga ADC ta koma APC ta masa barazanar cewa zata fitar da Update dinsa.

Tace dalili kuwa shine zagi da sugar da yaran Atikun ke mata saboda ta koma APC, tace idan suka kaita bango zata fasa kwai.

Saidai bayab wannan maganar tata.

Daya daga cikin yaran Atiku ya bayyana inda ya bata hakuri yace ba Atiku ne ya saka shi ya gaya mata abinda ya gaya mata ba dan Allah ta yi hakuri.

@garkuwamatasa01

Apology to Dr. Aslam Aliyu Gimbiyar Kaura Namoda

♬ original sound – Garkuwan Matasa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda matan sojojin da aka kama da zargin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki suka fito zàngà-zàngà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *