Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Allah ka yi Hakuri, Dansandan Najeriya yake rokon wani me mota bayan da ya fasa masa gilashin motarsa Mercedes Benz

Wannan wani Dansandan Najeriya ne da ya fasawa wani me motar Mercedes Benz gilashin mota.

Daga karshe dai ya koma yana rokon me kotar cewa san girman Allah yayi hakuri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rikici ya barke tsakanin Rahama Saidu me babban Shago da yaran Shagonta inda ta zargesu da mata sata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *