
Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi ta wallafa wani Bidiyon ta a shafinta na Tiktok inda aka ga ta rufe Qirjintq
Saidai duk da rufewar da tayi, wasu sun hango Qirjin nata kamin ta rufe inda suka dauki Screenshot.
Wani yace mata ko babu kaya zata yi yawo ba zata birgeshi ba.
Saidai ta mayar masa da martanin cewa babansa da ya ganta har yanzu bai dawo hayyacinsa ba.
