Sunday, August 9
Shadow

Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi da ya nuna Qirjintq ya dauki hankula sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi ta wallafa wani Bidiyon ta a shafinta na Tiktok inda aka ga ta rufe Qirjintq

Saidai duk da rufewar da tayi, wasu sun hango Qirjin nata kamin ta rufe inda suka dauki Screenshot.

Wani yace mata ko babu kaya zata yi yawo ba zata birgeshi ba.

Saidai ta mayar masa da martanin cewa babansa da ya ganta har yanzu bai dawo hayyacinsa ba.

Karanta Wannan  Za a binne gawar tsohon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya a Abuja ranar Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *