Friday, March 20
Shadow

Bidiyon Telan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dauki hankula

Telan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a yayin da yake aunashi ya dauki hankula.

An ga Bidiyon yana yawo a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun ce suna neman Telan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka kama wasu masu Gàrkùwà da mutane aka musu tsìràrà ana duka kamar jakai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *