Tuesday, September 1
Shadow

Bidiyon Ya bayyana inda aka kama Malami da dalibarsa a aji suna…

An kama wani malami da dalibarsa a aji a makarantar Bole Senior High School dake yankin Savannah Region na kasar Ghana.

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da kiran ya kamata a dauki mataki.

Dalibar dai na ajin karshe ne a makarantar kamin wannan lamari ya faru.

Rahotanni sun ce tuni hukumomi suka kama malamin aka fara bincike.

Saboda yanayin Bidiyon yayi muni ba zamu iya kawo muku shi ba anan.

Karanta Wannan  An dakatar da bayar da làsìsìn Màkàmì irin su Bhìndìghà ga 'yan Najeriya dan su yi amfani da ita wajan kare kansu>>Inji Hukumar 'yansandan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *