Thursday, February 5
Shadow

Bidiyon yanda Alhazai ke bankwana da gida a Ibadan Jihar Oyo ya dauki hankula

A yayin da Alhazai ke ci gaba da tashi zuwa kasa me tsarki, An ga yanda Alhazai a Ibadan jihar Oyo ke bankwana da ‘yan Uwa da dangi kamin tafiya.

Bidiyon ya nuna Alhazan cikin mota yayin da danginsu ke kasa suna tsalle suna tafawa dasu.

https://twitter.com/abdullahayofel/status/1921562836708245685?t=_hn7O_A2FcJYcekj5JuN3A&s=19

Abin gwanin ban shauki.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *