Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Argentina na shan suka saboda yanda suka juya baya yayin da ake baiwa Spain World Cup

‘Yan kwallon Argentina sun gamu da suka a yayin da suka juya baya a daidai lokacin da ake baiwa kasar Spain kofin World Cup.

Da yawa dai sun bayyana cewa hakan bai dace ba kuma ba abune na nuna karamci ba ga gasar ta World Cup.

https://twitter.com/i/status/2079052184092877123

Ko da bayan da aka tashi wasan na World Cup dai sai da ‘yan kasar Argentina suka tayar da rigima sukai ta fada da ‘yan kasar Spain.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa A'isha Najamu ta bayyana irin jarabawar rayuwar data shiga wadda har tasa aka raba ta da 'ya'yanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *