Friday, March 27
Shadow

Biyo bayan nuna goyon baya ga Trump da goyon bayan Shi ya kawo Khàrì Najeriya, Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta rasa mabiya Miliyan 4 a shafinta na sada zumunta

Tauraruwar mawakiyar Amirka, Nicki Minaj ta rasa mabiya Miliyan 4 a shafinta na Instagram.

Hakan ya faru ne bayan data nuna goyon baya ga shugaban Amirkar, Donald Trump.

Sannan tace tana goyon bayan harin da zai kawo Najeriya.

Yanzh haka dai an kaddamar da kiraye-kirayen a koreta daga Amurka ta koma kasarta, ta Asali watau Trinidad.

Karanta Wannan  Na ji dadin Fitowar Jam'iyyar ADC>>Inji Shugaban Ma'aikatan Fadar shugaba Tinubu, Femi Gbajabiamila, Ji dalilinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *