
Budurwar nan da mawakin Najeriya, Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita bisa alkawarin zai sai mata motar Lamborghini amma yaki cika alkawari tace yanzu ta saiwa kanta motar.
An ga budurwar me sunan Sophia Egbueje ta wallafa hotunan sabuwar motar tata a shafinta na sada zumunta.
