Sunday, March 23
Shadow

Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Budurwar nan da mawakin Najeriya, Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita bisa alkawarin zai sai mata motar Lamborghini amma yaki cika alkawari tace yanzu ta saiwa kanta motar.

An ga budurwar me sunan Sophia Egbueje ta wallafa hotunan sabuwar motar tata a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  'Yan kasuwar man fetur zasu daina sayen man fetur din daga matatar man Dangote inda zasu koma shigo dashi daga kasar waje saboda yafi Arha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *