Tuesday, December 16
Shadow

Duk Labarai

Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Fitar Da Bayani Kai Tsaye Kan Zargin Sauya Shettima, Inji Baba Ahmad

Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Fitar Da Bayani Kai Tsaye Kan Zargin Sauya Shettima, Inji Baba Ahmad

Duk Labarai
Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Fitar Da Bayani Kai Tsaye Kan Zargin Sauya Shettima, Inji Baba Ahmad Daga Muhammad Kwairi Waziri Baba-Ahmed ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya kamata shi da kansa ya fito ya musanta zargin da ake yi na shirin sauya mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima. Ya ce hakan zai taimaka wajen kwantar da hankulan jama’a da kawo karshen jita-jita marasa tushe. Ya kara da cewa, idan Shugaba Tinubu ya yi wannan bayani kai tsaye, zai nuna gaskiya da jajircewa wajen tafiyar da mulki cikin kwanciyar hankali da tsari.
Kananan yara 3 sun rigamu gidan gaskiya yayin da suke wanka a rafi a jihar Bauchi

Kananan yara 3 sun rigamu gidan gaskiya yayin da suke wanka a rafi a jihar Bauchi

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Bauchi na cewa wasu yara 3 dake wanka a wani rafi dake kauyen Jinkiri na karamar hukumar Bauchi a jihar Bauchi sun rigamu gidan gaskiya. Kakakin 'yansandan jihar, Ahmad Wakili ya tabbatar da faruwar hakan ga manema labarai ranar Laraba a Bauchi. Ya bayyana sunaye da shekarun yaran da suka rasu kamar haka: Habibu Mohammed, 16, Abubakar Mohammed, 16, da Zailani Sule, 14, yace dukansu sun fito ne daga kauyen Durum. Kuma sun rasu ranar Lahadi da misalin karfe 1 na rana. Yace yaran na aikin hakar ma'adanai ne kamin zuwa su yi wanka, yace an yi kokarin kaisu asibiti amma akan hanya suka rasu kamin a karasa. Yace likitoci sun tabbatar da mutuwar yaran kuma ana shirin mikasu wajan danginsu dan su binnesu.
Duk macen data san tana bin maza, yanzu an kawo sabon inji me gano maza nawa ta yi ma’amala dasu>>Murja Kunya

Duk macen data san tana bin maza, yanzu an kawo sabon inji me gano maza nawa ta yi ma’amala dasu>>Murja Kunya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, yanzu sabuwar masifa ta bullo inda aka kawo sabon inji me gano mace maza nawa ta yi alfasha dasu. Mata masu bin maza yanzu ba sauran boye-boye: https://www.tiktok.com/@murjakunya0/video/7530366357129399560?_t=ZM-8yI0oXoCSxh&_r=1
Ji yanda Wata matar aure ta mauje mijinta da itace ya sheke a jihar Yobe

Ji yanda Wata matar aure ta mauje mijinta da itace ya sheke a jihar Yobe

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata mata me suna Hadiza Mamuda 'yar kimanin shekaru 35 ta make mijinta da itace ya mutu a kauyen Garin Abba dake karamar hukumar Fika ta jihar Yobe. Lamarin ya farune yayin da muhawara ta yi zafi tsakaninsu akan abinci. Kakakin 'yansandan jihar, SP Dungus Abdulkarim ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama matar inda ake bincike kuma za'a gurfanar da ita a gaban kotu. Yace mijin na da mata biyu kuma ya mutu ya bar yara 5. Kwamishinan 'yansandan jihar, Emmanuel Ado ...
Da Duminsa: Ji yanda aka gano wata masana’antar hada ababen Hwasheywa a Kwakwaci Kano

Da Duminsa: Ji yanda aka gano wata masana’antar hada ababen Hwasheywa a Kwakwaci Kano

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar kano na cewa, hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC ta gano wata masana'antar hada ababen fashewa ko ace bama-bamai a Kwakwaci Kano. An gano lita 88,560 ta kemil daban-daban da ake amfani dasu wajan hada ababen fashewa irin su bamabamai a Kano. Shugaban hukumar, Prof. Mojisola Adeyeye, ce ta bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Fagge, Kano. Daraktan Bincike na hukumar, Dr Martins Iluyomade ne ya wakilceta a wajan binciken inda yace bai taba ganin tarin kemikal a waje guda ba irin wanda ya gani a Kanon. Yace irin wannan kemikal sai mai bada shawara ga shugaban kasa kan harkar tsaro ya amince ake shigo dashi cikin kasa yace kuma irin wannan da suka gani zai iya tayar da gaba dayan Kano idan aka hada ababen fashewa dashi. Yace amma m...
‘Jam’iyyarmu ta APC na fuskantar barazanar faɗuwa a 2027’>>Inji Adamu Garba, ji dalilinsa

‘Jam’iyyarmu ta APC na fuskantar barazanar faɗuwa a 2027’>>Inji Adamu Garba, ji dalilinsa

Duk Labarai
Wani jigo a jam'iyyar APC mai muki a Najeriya wanda kuma ya nemi takarar shugaban kasa a jam'iyyar a baya, ya bayyana wa BBC cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyarsu ta APC na fuskantar babbar barazana a zaɓe mai zuwa. Alhaji Adamu Garba, ya ce makusantan shugaban ƙasar ba sa fada masa gaskiya kan ainihin abin da ke faruwa musamman a arewacin ƙasar, yana gargaɗin cewa hakan zai iya jefa gwamnatin cikin haɗari. Ya kara da cewa hadakar 'yan hamayya ta ADC na iya zamar wa APC kadangaren bakin tulu a zaɓe mai zuwa, musamman bayan rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Ya ce idan aka lura tsarin da aka bi wajen kirkiro APC tun ainahi, jam'iyyar ta samu mafi rinjayen kuri'unta daga arewa ne har ta kafa gwamnati a 2015. ''Saboda mu arewaci a wannan lokacin mun ...
An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò

An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò

Duk Labarai
An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dubun sa ta cika ne a bayan Sakatariyar Audu Bako dake cikin birnin Kano, inda tuni 'yan sanda suka zuba shi a mota suka yi awon gaba da shi.