Friday, December 19
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da canjawa jami'ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Shugaban ya bayyana hakane a yayin zaman majalisar zartaswa na yau wanda aka yi shi musamman dan yiwa tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari addu'a. Shugaba Tinubu yace daga yanzu za'a rika kiran jami'ar ta UNIMAID da sunan Muhammadu Buhari University.
Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Shehu Shagari me suna Nura Muhammad Mahe ya bayyana rashin jin dadin cewa irin karramawar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa Buhari bayan ya rasu, Buharin baiwa kakansu, Shehu Shagari irin hakan ba a lokacin da ya rasu yana kan shugaban kasa. Mahe ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace kakansu, Tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya rasu a shekarar 2018 lokacin Buhari na shugaban kasa. Yace Buhari bai ...
Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yanzu haka ana can ana gudanar da Addu'ar 3 ta marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa dake garin Daura. Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ne ke jagorantar Addu'ar. https://twitter.com/stanleynkwocha_/status/1945817931855618379?t=alw-jHqDCW8AeCLJaMGtvA&s=19 Tawagar gwamnatin tarayya bisa jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima sun halarci Addu'ar.
An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

Duk Labarai
Wata mata a kasar Thailand na fuskantar tuhumar jan hankalin malaman Buddha suka yi Alfasha da ita sannan ta kuma rika karbar kudi a hannunsu inda tace ko dai su rika bata kudi ko ta tona musu asiri. Wannan abun da malaman suka aikata ya sabawa ka'idar Buddha wanda yace malamai basa aure kuma basa neman mata. Malamai 9 ne aka samu da wannan aika-aika inda duka an koresu. Sunan matar da ta yi wannan abu Wilawan Emsawat kuma tana tsakanin shekaru 30 ne, an ce daya daga cikin malaman ya rika dibar kudin wajan ibadarsu yana aika mata.
Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Fatima wadda 'yar Shi'a ce ta bayyana cewa, nan gaba malaman da ke baiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kariya zasu fito su ce ba Hisabi. Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Sheik Musa Asadussunnah wanda yace ba sai wanda aka ciwa hakki ya yafe ba sannan Allah zai yafe. Ta yi kira ga malaman da su ji tsoron Allah. Kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyo: Buhari na da gaskiya akan kanshi, amma kuma yana kallo aka rika satar kudin ‘yan kasa bai hana ba>>Inji Farfesa Alkasum Abba

Kalli Bidiyo: Buhari na da gaskiya akan kanshi, amma kuma yana kallo aka rika satar kudin ‘yan kasa bai hana ba>>Inji Farfesa Alkasum Abba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Farfesa Alkasum Abba ya bayyana cewa, tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari yana da gaskiya akan kansa. Yace amma kuma wanda suka masa aiki dake kusa dashi sun rika satar kudin 'yan Najeriya ba tare da ya iya hanasu ba. Yace shugabanci ba kawai ace mutum yana da gaskiya ba shikenan dolene ya zamana idan ka aikata ba daidai ba ya rika magana. Yace a zamanin mulkin Buhari na soja, haka aka rika jefar da kayan sana'a na masu gasa masara da masu tuyar kosai a bakin titi....
Rashin Buhari yasa ‘yan CPC na shirin ficewa daga jam’iyyar APC

Rashin Buhari yasa ‘yan CPC na shirin ficewa daga jam’iyyar APC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, Rashin tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari yasa jam'iyyar APC na fuskantar ficewar 'yan jam'iyyar CPC daga cikinta. Rahoton yace tuni 'yan CPC suka fara ficewa daga APC zuwa sabuwar jam'iyyar hadaka ta ADC. Kakakin ADC, Bolaji Abdullahi ya bayyanawa manema labarai cewa, 'yan CPC dayawa dake cikin APC sun koma jam'iyyar ta ADC. Hakan na zuwane bayan da tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar yace mutuwar Buhari zata canja fasalin siyasa...
A Saudiyya zan ci gaba da zama har karshen Rayuwata>> Cristiano Ronaldo

A Saudiyya zan ci gaba da zama har karshen Rayuwata>> Cristiano Ronaldo

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, a kasar Saudiyya zai ci gaba da zama har zuwa karshen rayuwarsa. Haka ya bayyana ne a wata hira da aka yi dashi. Ronaldo ya tsawaita kwantirakinsa a kungiyar kwallo ta Alnasr har zuwa shekarar 2027. Da yawa dai nawa Ronaldo fatan ya musulunta.
Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana’izar Buhari

Kalli Bidiyo: Siyasa ba da gaba ba Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare da Ministan tsaro, Bello Matawalle na tafawa a wajan jana’izar Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An hango gwanan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare tare da tsohon Gwamnan jihar, Ministan tsaro, Bello Matawalle suna tafawa a wajan jana'izar Buhari. https://twitter.com/dipoaina1/status/1945503948132999325?t=Jg5dgB4Z26DDytL_qGxv-A&s=19 Lamarin yasa mutane na cewa dama manyan 'yan siyasa basa gaba tsakanin junansu.
Za’a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

Za’a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

Duk Labarai
A yau, Alhamis, za'a yi zaman majalisar zartaswa dan karrama tsohon shugaba kasa, Marigayi Muhammadu Buhari wanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai jagoranta. Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ta shafinsa na Facebook. A ranar Lahadin data gabata ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu a landan yana da shekaru 82. An kuma binneshi a mahaifarsa Daura.