Sunday, March 8
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya baiwa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da ake ciki. Ya bayyaba hakane a wata hira da aka yi dashi. Yace shekaru biyu dama idan mutum yazo zai zauna ya gane kan gwamnatin ne sannan daga baya sai a samu daidaito. Yace nan da shekaru biyu masu zuwa, za'a ga Alfanun ayyukan cire tallafin mai dana dala da canja fasalin Haraji da gwamnatin Tinubu ta kawo. Yace yasan mutane sun kosa amma yana kiran a kara hakuri: https://t...
Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon yanda ake layin sayen nama ne a Kano. https://www.tiktok.com/@as_genius_media/video/7527782985706245432?_t=ZM-8y74llIWAis&_r=1 Me naman dake shataletalen Baban Gwari na ciniki sosai kamar yana bayar da naman kyauta.
Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Duk Labarai
Dan tsohon shugaban kasa, Yusuf Buhari ya gabatar da jawabi a zaman majalisar zartaswa da aka gudanar a yau a fadar shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu inda akawa Marigayi, Muhammadu Buhari Addu'a. Yusuf Buhari yace suna godiya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa da matansu da shuwagabannin majalisar tarayya da suka nuna damuwa da kuma addu'o'in da sukawa mahaifin nasu. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945914006021001603?t=RaBed5adTzWu7rrxsItbNA&s=19
Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya kara aure inda ya auri mata ta 4. An daura aurenne a Abuja. https://twitter.com/dammiedammie35/status/1945874729430097938?t=yi-r9hAk7GU0jr3ejHQxyQ&s=19 Kuma Hutudole ya fahimci cewa sunan matar Hiqma.
Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da canjawa jami'ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Shugaban ya bayyana hakane a yayin zaman majalisar zartaswa na yau wanda aka yi shi musamman dan yiwa tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari addu'a. Shugaba Tinubu yace daga yanzu za'a rika kiran jami'ar ta UNIMAID da sunan Muhammadu Buhari University.
Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Shehu Shagari me suna Nura Muhammad Mahe ya bayyana rashin jin dadin cewa irin karramawar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa Buhari bayan ya rasu, Buharin baiwa kakansu, Shehu Shagari irin hakan ba a lokacin da ya rasu yana kan shugaban kasa. Mahe ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace kakansu, Tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya rasu a shekarar 2018 lokacin Buhari na shugaban kasa. Yace Buhari bai ...
Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yanzu haka ana can ana gudanar da Addu'ar 3 ta marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa dake garin Daura. Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ne ke jagorantar Addu'ar. https://twitter.com/stanleynkwocha_/status/1945817931855618379?t=alw-jHqDCW8AeCLJaMGtvA&s=19 Tawagar gwamnatin tarayya bisa jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima sun halarci Addu'ar.
An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

Duk Labarai
Wata mata a kasar Thailand na fuskantar tuhumar jan hankalin malaman Buddha suka yi Alfasha da ita sannan ta kuma rika karbar kudi a hannunsu inda tace ko dai su rika bata kudi ko ta tona musu asiri. Wannan abun da malaman suka aikata ya sabawa ka'idar Buddha wanda yace malamai basa aure kuma basa neman mata. Malamai 9 ne aka samu da wannan aika-aika inda duka an koresu. Sunan matar da ta yi wannan abu Wilawan Emsawat kuma tana tsakanin shekaru 30 ne, an ce daya daga cikin malaman ya rika dibar kudin wajan ibadarsu yana aika mata.
Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Fatima wadda 'yar Shi'a ce ta bayyana cewa, nan gaba malaman da ke baiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kariya zasu fito su ce ba Hisabi. Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Sheik Musa Asadussunnah wanda yace ba sai wanda aka ciwa hakki ya yafe ba sannan Allah zai yafe. Ta yi kira ga malaman da su ji tsoron Allah. Kalli Bidiyon anan
Kalli Bidiyo: Buhari na da gaskiya akan kanshi, amma kuma yana kallo aka rika satar kudin ‘yan kasa bai hana ba>>Inji Farfesa Alkasum Abba

Kalli Bidiyo: Buhari na da gaskiya akan kanshi, amma kuma yana kallo aka rika satar kudin ‘yan kasa bai hana ba>>Inji Farfesa Alkasum Abba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Farfesa Alkasum Abba ya bayyana cewa, tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari yana da gaskiya akan kansa. Yace amma kuma wanda suka masa aiki dake kusa dashi sun rika satar kudin 'yan Najeriya ba tare da ya iya hanasu ba. Yace shugabanci ba kawai ace mutum yana da gaskiya ba shikenan dolene ya zamana idan ka aikata ba daidai ba ya rika magana. Yace a zamanin mulkin Buhari na soja, haka aka rika jefar da kayan sana'a na masu gasa masara da masu tuyar kosai a bakin titi....