Sunday, December 21
Shadow

Duk Labarai

Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Duk Labarai
Ana yada rade-radin cewa Arzikin Atiku Abubakar ya ja baya ba irin na da ba, dan ba lallai ma yana da kudin da zai iya zagaya Najeriya yayi yakin nema zabeba a shekarar 2027. Duk da yake cewa wannan hasashe ne na masu lura da al'amuran yau da kullum na siyasar Najeriya, ba abin mamaki bane idan ya kasance Gaskiya. Dalili kuwa shine Atiku Abubakar sau 6 yana fitowa yakin neman zaben Najeriya amma bai yi nasara ba, sannan kudaden da yake kashewa wajan yakin neman zaben Biliyoyin Naira ne musamman idan aka lura da jirage da motoci da ake tafiya dasu zuwa jihohin Najeriya 36 da Abuja dan yakin neman zabe, duk a Aljihunsa ne. Ga kudin man motocin ga kudin sallamar da za'a ba ma'aikata ga kudaden da zai bayar duk gurin wani basaraken da yaje neman goyon bayansa da sauransu. Lallai id...
Kalli Bidiyo: Ni zan iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne ina sonsa>>Inji Wannan matashiyar

Kalli Bidiyo: Ni zan iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne ina sonsa>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wannan matashiyar ta bayyana cewa ita zata iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne tana sonsa. Ta bayyana hakane a wani shirin Podcast da suke yi. Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki matuka inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi. Kalli Bidiyon a kasa: https://twitter.com/sameera_muhd/status/1914660765505642791?t=6HQZPx24neDXhJcdWvGqKA&s=19 Anya kuwa ba fada kawai take ba?
Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, tana tare da Hamisu Breaker inda tace baiwarshi Daga Allah ce ba malamai yake bi ba. https://www.tiktok.com/@murasty1/video/7497401486305955078?_t=ZM-8vqmtc6MoIo&_r=1 Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok. Haka na zuwane bayan da wakarsa ta Amanata ta jawo cece-kuce har hukumar Hisbah ta dakatar da sauraron tabinda tace tana tallata Zina.
Tinubu be yi abinda za’a sake zabensa ba, Masu zagina dan na kaiwa Buhari ziyara bakaken Munafukaine>>Atiku Abubakar

Tinubu be yi abinda za’a sake zabensa ba, Masu zagina dan na kaiwa Buhari ziyara bakaken Munafukaine>>Atiku Abubakar

Duk Labarai
Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bata cika Alkawuran data daukarwa 'yan Najeriya ba. Yace dan haka bata cancanci a sake zabenta ba. Ya bayyana hakane bayan komawar wasu 'yan PDP jam'iyyar APC inda yace ko a jikinsa. Hakanan Atiku yace masu sukarsa game da ziyara da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari munafukaine. Yace Buhari tsohon shugaban kasa ne kuma me ruwa da tsaki a siyasar Najeriya. Yace a lokacin da ya rika kaiwa Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ba'a rika zaginsa ba sai da ya ziyarci Buhari.
An yi zargin cewa, Saida Hamisu Breaker yayi mankas da wìwì kamin yayi wakar Amanata da Hizbah ta Haramta sauraro

An yi zargin cewa, Saida Hamisu Breaker yayi mankas da wìwì kamin yayi wakar Amanata da Hizbah ta Haramta sauraro

Duk Labarai
Wakar Amanata ta Hamisu Breaker na ci gaba da yaduwa sosai duk da haramcin hukumar Hisbah ta Kano. Wani sharhi da masu sauraren wakar ke yi shine, suna zargin cewa Sai da Hamisu Breaker yayi Mankas da Wiwi kamin yayi wakar. Hakan baya rasa nasaba da yanayin wakar, yayi ta a hankali kamar yana jin bacci. https://www.tiktok.com/@zarahsventures/video/7496587920493645111?_t=ZM-8vqkHwpDMG5&_r=1 https://www.tiktok.com/@meenal_shuarah/video/7496971621207608582?_t=ZM-8vqkL9n9mR5&_r=1 https://www.tiktok.com/@autarmommah0/video/7495503950297271558?_t=ZM-8vqkR6r75mv&_r=1 Mata dai na ci gaba da hawa wakar Amanata duk da hanin Hizbah.
Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Duk Labarai
Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya. A jiya Juma'a ne dai aka daura auren Dauda Kahutu Rarara da amaryarsa, Aisha A Birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun ce Rarara ya biya sadakin Naira 500,000 sannan kuma ya yiwa A'isha Humaira Akwatuna 50.
EFCC ta yi gargadin a yi hattara da fasto bayan da ya nemi a biyashi Naira Miliyan 30 dan ya rikawa koyawa mutane yanda zasu inganta rayuwarsu

EFCC ta yi gargadin a yi hattara da fasto bayan da ya nemi a biyashi Naira Miliyan 30 dan ya rikawa koyawa mutane yanda zasu inganta rayuwarsu

Duk Labarai
Wani fasto me suna Stephen Akintayo ya nemi mutane su biyashi dala 18,000 dan ya koya musu yanda zasu inganta rayuwarsu. Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta saboda kudin a Naira sun kai kwatankwacin Naira Miliyan 30. Faston yace da farko mutum zai fara bayar da Naira Miliyan 2.5 kamin daga baya sauran kudin ya rika badasu a hankali har zuwa karshen shekara. Saidai hukumar EFCC ta bakin kakakinta, Dele Oyewale ta gargadi mutane su yi hattara da irin wannan yaudarar. Hakanan shima Mawallafin Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya gargadi mutane da cewa su yi hattara da inda suke saka kudinsu.
DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni sun ce kimanin akwatin lefe 50 Mawaki Rarara ya yiwa Amaryarsa A’isha Humaira.

DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni sun ce kimanin akwatin lefe 50 Mawaki Rarara ya yiwa Amaryarsa A’isha Humaira.

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun ce kimanin akwatin lefe 50 Mawaki Rarara ya yiwa Amaryarsa A'isha Humaira. https://www.tiktok.com/@arewa_tiktok_com/video/7497204689579117879?_t=ZM-8vqhFiip2s2&_r=1 Mene ne ra'ayoyin ku?
Muma dai Muna goyon bayan a baiwa ‘yan Najeriya damar rike Bìndìgà dan su kare kansu tunda dai jami’an tsaro sun gaza>>Sowore da Solomon Dalung

Muma dai Muna goyon bayan a baiwa ‘yan Najeriya damar rike Bìndìgà dan su kare kansu tunda dai jami’an tsaro sun gaza>>Sowore da Solomon Dalung

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung da Dan takarar shugaban kasa kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore sun nemi a baiwa 'yan Najeriya damar rike Bindiga dan su kare kansu. Sunce idan aka yi hakan za'a daina kashe-kashen da ake yi a jihohin Benue da Filato da sauransu. Sun bayyana hakanne a wata ganawa da suka yi da manema labarai a Abuja. Hakan na zuwane watanni 5 bayan da Sanata Ned Nwoko ya kai kudirin neman a baiwa mutane damar rike makamai ...
Kalli yanda aka kama wasu na cinikin sassan jìkìn mutane

Kalli yanda aka kama wasu na cinikin sassan jìkìn mutane

Duk Labarai
'Yansanda a jihar Ogun a karkashun rundunarsu ta SWAT sun kama wasu mutane da ake zargin suna safarar sassan jikin mutane. Da farko dai an kama Sunday Akintobi dan kimanin shekaru 36 a Itoku ta garin Abeokuta inda daga baya kuma aka kama karin mutane 2 Oladimeji Olaniran dan shekaru 40 da kuma Isaiah Tijani dan shekaru 38. Kakakin 'yansandan jihar, CSP Omolola Odutola, ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an gano wasu abubuwa a gidajen wadannan mutane wanda an yi amannar cewa sassan jikin mutanene. Yace kwamishinan 'yansandan jihar ya bayar da umarnin yi bincike kan lamarin.