Saturday, September 12
Shadow

Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, tana tare da Hamisu Breaker inda tace baiwarshi Daga Allah ce ba malamai yake bi ba.

https://www.tiktok.com/@murasty1/video/7497401486305955078?_t=ZM-8vqmtc6MoIo&_r=1

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.

Haka na zuwane bayan da wakarsa ta Amanata ta jawo cece-kuce har hukumar Hisbah ta dakatar da sauraron tabinda tace tana tallata Zina.

Karanta Wannan  Wai Brigadier General ne Ya rasa Rayuwarsa a irin wannan hanyar amma shiru kake ji kamar babu abinda ya faru>>Wannan matar wadda Mijinta Sojane ta koka kan rashij Janar Muhammad Uba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *