Monday, January 13
Shadow

Jima’i

Amfanin man kwakwa a gaban mace

Amfanin Kwakwa, Jima'i
Macen da gabanta bashi da ruwa ko baya kawo ruwa, yana bushewa, musamman a lokacin jima'i tana iya amfani da man kwakwa. Man kwakwa inji masaana yana hana bushewar gaban mace. Hakanan a wani kaulin, Man kwakwa yana sa hasken gaban mace. Ana shafashi shi kadai, ko kuma domin samun sakamako me kyau, a hada da ruwan lemun tsami a shafa, yana sa gaban mace yayi haske. Hakanan man kwakwa yana maganin kaikayin gaba dake damun mata ko kuma ace infection. Ana shafa man kwakwa a gaba dan magance yawan kaikai dake sa susa a ko da yaushe. Ana iya shafashi a saman gaban mace ko kuma a shafashi a cikin gaban, duk yana magani. Hakanan bincike ya nuna cewa,Man kwakwa na taimakawa mata masu fama da matsalar yoyon fitsari.

Menene maganin dadewa ana jima’i

Jima'i
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu dan a dade ana jima'i. Ga wasu daga cikinsu kamar haka: Cin Ayu, Dodon kodi da sauransu: Masana sunce cin irin wadannan kayan ruwan na taimakawa mutum ya samu karfin yin jima'i. Shan Chakulan, ko Chocolate: Masana sun ce shan alawan Chakulan na taimakawa matuka wajan baiwa namiji kuzari. Kankaka: Masana sun ce shan kankana yana taimakawa namiji sosai wajan samun kuzari da gamsar da iyali. Ayaba: Masana sun tabbatar da cewa cin Ayaba yana taimakawa namiji ya samu kuzari sosai yayin kwanciya da iyali. Cin Kifi, Musamman Sardines yana taimakawa namiji sosai wajan samun kuzarin kwanciya da iyali. Masana sun ce domin samun dadewa ana jima'i da gamsuwa: A daina saka kai damuwa sosai. A daina shan giya. A daina shan Taba. ...

Maganin dadewa ana jima i na bature

Jima'i
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu wajan sa maniyyin mutum ya dade bai kawo ba yayin jima'i. Hakan zai sa mutum ya dade yana yi ba tare da gajiya ba. Akwai na Hausa Akwai na turawa, anan kasa mun kawo muku na turawa wanda ke taimakawa ana dadewa ana jima'i: Akwai sanannen wanda ake cewa Viagra, wannan masana sun ce ana shanshine kamin a ci abinci. Kuma yana fara aiki ne mintuna 30 bayan an shashi. Sannan yana aiki a jikin mutum na tsawon awanni 4 zuwa 6. Akwai kuma wanda ake cewa Cialis wannan shima yana fara aiki mintuna 30 bayan an shashi saidai yana da karfi sosai dan yana kaiwa kusan kwana biyu yana aiki, shiyasa masana ke bayar da shawarar a shashi a karshen mako. Akwai kuma Levitra wanda ke aiki kamar Viagra. Akwai kuma Spedra wanda shi kuma yana aiki ne min...
Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Abin Mamaki, Jima'i
An daure Guy Mukendi me shekaru 39 tsawon shekaru 4 da wata 3 saboda cire kwaroron roba yayin jima'i ba tare sa sanin matar da yake jima'i da ita ba. Shi da matar dai sun amince su yi jima'i amma da sharadin zai saka kwaroron roba. Saidai ya yaudareta ya cire, anan ne ita kuma ta kaishi kara. A dokar kasar Ingila, idan mutum ya cire kwaroron roba ba tare da amincewar matar da yake jima'i da ita ba to kamar ya mata fyade ne. Mutumin dai ya bata hakuri inda yace dalilinsa shine ya dade bai yi jima'i ba amma duk da haka taki hakura inda ta yi amfani ma da sakon hakurin da ya aika mata a matsayin shedar cewa ya cire kwaroron robar. Mutumin dai ya ki amsa laifinsa amma hujjojin da aka samu akansa sun tabbatar da ya aikata abinda ake zarginsa da aikatawa dan haka aka yanke masa hu...

Minti nawa akeyi ana jima i

Jima'i
Mintunan da ake yi ana Jima'i me gamsarwa basu da yawa. Masana sun bayyana cewa, Jima'i da aka ka yi minti daya zuwa biyu ana yi, yayi kadan sosai. Sannan jima'in da aka yi mintu 3 zuwa bakwai ana yi, ya gamasar. Amma an fi son a yi mintuna 7 zuwa 13 ana jima'i, shine za'a samu cikakken jin dadin jima'in. Hakanan masana sun ce, jima'in da aka yi mintuna 10 zuwa 30 ana yi, yayi yawa, bai kamata ba, zai iya cutarwa. Dan haka duk wadannan masu maganin gargajiyan da suke cewa wai a sha maganin su ayi awa guda ana jima'i, wannan duk salon sayar da maganine wanda kuma zai iya zama cutarwa ga namijin ko kace muddin za'a kai awa guda ana jima'i. Ko da minti biyar aka yi ana jima'i ya wadatar. Wani bincike yace yawanci mutane suna yin jima'i ne a cikin mintuna 5.4. Saidai ku...

Sau nawa ake jima’i: Sau nawa ya kamata ayi jima’i

Duk Labarai, Jima'i, Kiwon Lafiya
Wani bincike ya nuna cewa yin jima'i sau daya a sati yana baiwa ma'aurata natsuwa. Hakanan kuma wasu masana halittar dan adam sun bayyana cewa, yin jima'i kasa da sau 10 a shekara na nufin cewa ma'aurata na cikin auren da babu jima'i, watau hakan yayi kadan matuka. Saidai kuma wani bincike ya nuna cewa, idan aka yi sabon aure, yayin da suke amarya da ango, ma'aurata kan yi jima'i kusan har sau 3 ko 4 a rana. Hakanan, idan ma'aurata na son samun haihuwa, shima sukan yi jima'i da yawa da tunanin ko ciki zai shiga. Magana mafi inganci itace, babu wata matsala idan mutum na yin jima'i a kullun. Masana sunce, Jima'i na saka mutum farin ciki nan take kuma yana yayewa mutum damuwa. Jima'i yakan iya zama yana da illa ne kawai idan: Ya zamana ya hana ka yin ayyukan ci gaban ra...