Monday, January 13
Shadow

Umar Bush

Mutane na cewa an lalata Umar Bush, Kalli Bidiyonsa a Club din Legas yana rawa

Mutane na cewa an lalata Umar Bush, Kalli Bidiyonsa a Club din Legas yana rawa

Umar Bush
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun watsu sosai cewa shahararren dan Tiktok,Umar Bush ya tafi Legas dan halartar taron bikin mawaki Davido. An ganshi a jirgin sama shi da mabiyansa yayin da suke kan hanya. Saidai bayan sun sauka, an ga Umar Bush da shigar Turawa a cikin gidan rawa, watau Club yana chashewa,wasu sun bayyana lamarin da cewa bai kamata ba inda wasu suka yaba. https://www.tiktok.com/@official_umar_bush/video/7384225286650481925?_t=8nUN15mpG57&_r=1 Abindai jira aa gani yanzu shine haduwar Umar Bush da mawaki D...
Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100

Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100

Umar Bush
Tauraron me Barkwanci da zagi, Umar Bush ya samu tallar naira Miliyan 100. Kamfanin Omo na Ziptol me auka bashi wannan talla. https://www.tiktok.com/@official_umar_bush/video/7380144218460802325?_t=8nF9BFoekw1&_r=1 Rahoton da muka samu yace a yayin da ake jiran a sakawa takardun Alkawari hannu, Wakilan kamfanin na Ziptol sun dan bata lokaci. Nan ma sai da ran maza ya baci amma daga baya aka bashi Hakuri.