Sunday, April 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Kada mu sake zabar Wannan Azzalumar Gwamnatin ta Tinubu saboda basu son Arewa kuma ga Haraji>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq yayi kira ga ‘yan Arewa kada su sake zaben gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda azzaluma ce.

Sadiq ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa daya dauka a wata kasuwa inda aka ga yana magana cikin fushu.

Ya zargi gwamnatin Tinubu cewa bata son Arewa, inda yace sun kawo haraji da Rashin Tsaro.

Ya karkare maganarsa da cewa kada a sake zaben Tinubu a matsayin shugaban kasa inda yace idan kunne yaji….

Karanta Wannan  'Yan Nijeriya Mu Kàra Baiwa Shugaba Tinubu Dama Ya Yi Tazarce A Zaben 2027 Saboda Ya Cigaba Da Wanzar Da Kyawawan Manufofinsa, Ra'ayin Khadija Santuraki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *