Thursday, July 18
Shadow

“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Jarumar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya ta wallafa wani bidiyo inda aka ganta da wani yana murnar ganinta a Legas.

bidiyon dai kamar sauran Bidiyon da takan yi ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

@murjah17

🤸‍♂️🤸‍♂️🤸‍♂️🤣🤣

♬ original sound – Yagamen1

Wasu na yabawa yayin da wasu ke Allah wadai.

Daga cikin ra’ayoyi da suka fi daukar hankali akwai wani wanda wata tace “Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake”

Karanta Wannan  Yawanci maza suna soyayya ne kawai dan su yi lalata da budurwarsu>>Tems

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *