Hotuna:Sheikh Isa Ali Pantami da Sauran Abokansa Malamai
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami kenan a wadannan hotunan tare da malamai abokansa.
https://twitter.com/ProfIsaPantami/status/1799702225411043418?t=R6pngDgWCiYXtOoWkuIqDA&s=19
Sheikh Pantami ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masoyansa da yawa suka yaba