Sunday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Dambe ya kaure sosai tsakanin mata sojojin Najeriya bayan da daya ta zargi abokiyar aikinta da kwace mata saurayi

Fada ya barke tsakanin mata sojojin Najeriya su biyu.

Karamar soja ta zargi wadda ke samanta da kokarin kwace mata saurayi.

An ji suna cacar baki inda daga baya kuma fada ya kaure tsakaninsu.

https://twitter.com/i/status/2036377825804967988
Karanta Wannan  An sace jakar shugabar hukumar tusaron kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *