Bidiyo: Kalli Yanda wasan Rangers da Enyimba ya kare cikin hayaniya, Magoya baya suka cika filin wasan
Wasan Rangers da Enyimba ya kare cikin tashin hankali bayan da alkalin wasan ya baiwa Rangers bugun daga kai sai me tsaron raga ana kusa da tashi wasan.
'Yan Enyimba dai sun fice daga filin inda hakan ya jawo magoya baya suka cika filin ya hargitse.
Kalli Bidiyon a kasa.
https://www.youtube.com/watch?v=S2ME11vlABs?si=54C9RceD2gC5A0WD