Thursday, August 6
Shadow

Indai Mutum na da Tumbi to basirarsa bata da yawa>>Inji Sheikh Haifan

Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdulrazaq Yahya Haifan ya bayyana cewa indai mutum na da tumbi to basirarsa bata da yawa, inji ibn Hajar.

Hakanan yace Imamushshafi’i ya bayyana cewa bai taba ganin mutum kato me hankali ba.

Saidai ya bayyana wasu kalilan inda yace akan samu jefi-jefi.

Karanta Wannan  Bankin China ya bai wa Najeriya rancen kuɗin gina titin jirgi kasa daga Kano zuwa Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *