Thursday, February 5
Shadow

DAƊUMINSA: SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU YA YAFEWA MARYAM SANDA

DA ƊUMI-ƊUMI: SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU YA YAFEWA MARYAM SANDA.

Maryam Sanda da kotu ta yanke wa hukuncin ķișã kan samunta da laifin kãșhē mijinta Muhammad Halliru Bello na ɗaya daga cikin mutum 175 da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa afuwa.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Wani gurin Ibada ya bayyana a Legas inda musulmai da kirista ke zuwa suna ibada tare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *