Sunday, April 19
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Zanga-zanga Ta Barke A Birnin Tarayyar Abuja

Gungun Malaman Firamare da sauran ma’aikatan ƙananan hukumomin Abuja sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan tituna, kan rashin biyan su mafi ƙarancin albashi, da sauran haƙƙoƙin da suke bin shugabannin ƙananan hukumomi 6 da ke Abuja.

Sun gudanar da zanga-zangar ne a yau Alhamis a ƙarƙashin ƙungiyar malaman makaranta ta NUT, da kuma ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta NULGE.

Karanta Wannan  Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana dalilin da yasa yayi sulhu da 'yan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *