Friday, August 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Mun yaba da mulkin Tinubu da tausayin talakawa da yake yi, mu musulmai da Kiristocin Jihar Filato zamu sake zabensa>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin Addinin Islama a Jihar Filato, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa sun yaba da mulki irin na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Musamman ma wajan tausayin talakawa.

Yace dan haka yace Musulmai da Kiristoci na jihar ta Filato zasu sake zabensa.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Fitaccen Malami Farfesa Ibrahim Makari, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah a yau Talata, bisa rasuwar Mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *