DA ƊUMIƊUMINSA: Farashin Kayan Miya Ya Fara Saukowa A Nijeriya, Inda Binciken Gani Da Ido A Bakin Dogo Kwandon Tumatirin Da Ake Siyarwa Naira Dubu 130,000 Yanzu Ya Zaftaro Zuwa Naira Dubu Naira 60,000.
Ya labarin kayayyaki a wajajen ku?
Daga Garba Saleh