
Wadannan Jama’a Da Kuke Gani Cikin Hotuna Kadan Ne daga Cikin Mutane Dubu ‘Daya(1000) Da Suka Kar6i Addinin Musulunci ‘Karkashin Da’awar MAULANMU SHEHU TAHIRU(R.A), Wanda Ya Samu Wakilcin ‘Dansa; KHADIMUL – FAIDHA (Alh. Ibrahim Bn Maulana Sheikh),
Wadannan Mutane Suna Zaune/Rayuwa Ne Tsakanin Jamhuriyar Kamaru Da Chadi.
Allah Ya ‘Kara Tabbatar Da Duga-Dugan Wadannan Bayin Allah Akan Wannan Tafarkin Na Musulunci, ku Tayamu Sharing zuwa group group domin Al’ummar Musulmai Su gani Suji daɗi