Friday, December 5
Shadow

Da Dumi Duminsa: Atiku da Peter Obi zasu hada kai domin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa-Makusancin Atiku

Atiku da Peter Obi zasu hada kai domin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa-Makusancin Atiku.

Dama dai akwai Rahotannin dake ta yawo cewa ana ta kokarin hada kai tsakanin ‘yan Adawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta goge Bidiyon data soki 'yan Arewa musulmai ta kuma sake neman a yafe mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *