Friday, December 5
Shadow

Da dumi’dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanda da Dan Banga A Jihar Sokoto

Rahotanni sun ce wasu ‘yan bindiga sun kashe dan sanda daya da wani dan banga da ke sintiri a jihar Sokoto.

An gano cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 3 na safiyar ranar Litinin a Kwanan Milgoma da ke kan titin Sokoto zuwa Bodinga.

Karanta Wannan  Tsananin zafi na ci gaba da kashe mutane a Indiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *