Thursday, June 5
Shadow

DA DUMIDUMINSA: An Gwangwaje Mawaki Rarara Da Matarsa Aisha Humaira Da Kyautar Motoci Biyu A Katsina

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

DA DUMIDUMINSA: An Gwangwaje Mawaki Rarara Da Matarsa Aisha Humaira Da Kyautar Motoci Biyu A Katsina

Daga Comr Nura Siniya

Uwar marayun kasar Kaita Dr. Amina Musa Kaita ta baiwa Mawakin siyasa Dauda Adamu Rarara da kyautar babbar mota Coaster mai ɗaukar mutum 35, yayin da yake wake Ɗan nata Dr. Haruna Maiwada a wajen taron walimar taya murnar nadinsa a Katsina

Kazalika Dr. Amina ta gwangwaje amaryarsa Aisha Humaira da mota ƙirar RAV 4 New model domin tasha amarci.

A cewar Dr. Amina ta ba mawakin kyautar mota kirar Coaster bisa la’akari da tayi yana tafiya da Jama’arsa da yawa zuwa wajen aikinsa.

Karanta Wannan  Nijeriya Ta Yi Nasarar Haƙo Gangar Mai Milyan Daya Da Rabi A Karon Farko Cikin Shekaru Hudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *