Friday, August 14
Shadow

Da Duminsa: A karin Farko, Kwankwaso ya jefawa Abba Gida-Gida Magana

A karin farko tunda aka fara maganar cewa Abba Kabir Yusuf, Gwanan Kano zai koma jam’iyyar APC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya jefawa Abban magana

Kwankwaso a wajan taron ya jefawa Abban Magana inda yace babu wanda ke Cin Amanarsu ko ya musu Butulci yayi nasara.

Kwankwaso yace yayi mamakin ganin yawan mutanen da ya tara a waja taron nasa inda yace yayi tsammanin duk sun koma bayan Abba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda ake sayen kuri'a da Burodi da Maltina daya da Naira Dubu daya a zaben Gwamnan jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *