Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da shuwagabannin jam’iyyar APC na jihar ta Kano.
An ganshi da su Alhassan Ado Doguwa da shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, da sauransu.