Tuesday, September 22
Shadow

Da Duminsa: Adam A. Zango ya kara aure

Rahotanni sun bayyana cewa Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya kara aure kwanaki kadan bayan rabuwa da tsohuwar matarsa, Maimuna.

Wadda ya aura, Maryam Gombe ce ta wallafa labarin inda tace a yau an daura mata aure da baba Ado.

Maryam tace duk wanda tawa laifi tana fatan ya yafe mata kuma tana fatan Allah ya basu zaman Lafiya.

Hutudole ya dade da lura da cewa akwai soyayya tsakanin Adam A. Zango da Maryam.

Domin a baya ta sassaka Hotuna da Bidiyon su tare.

Maryam Dai ittace wadda Ordinary President Ahmad Isa yaso kaita kotu kara saboda zargin bata suna

Karanta Wannan  Shugaban kasar Korea ta Arewa ya aikewa da matashin shugaban kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore da sojoji su bashi kariya bayan da aka yi yunkurin hambarar dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *