Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matashi ya rika daukar mata a jihar Kaduna da suka je taron siyasa ana basu kudi

Wani matashi ya rika daukar mata Bidiyo da suka je taron Siyasa a jihar Kaduna aka basu Shinkafa.

Matan dai sun rika kare fuskarsu basa son a daukesu amma yace dole su dauke su tunda sune ke saka mutane cikin wahala.

Da yawa dai sun yaba masa kan hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Rashida Mai Sa'a ta tabbatar da yin amfani da kwado me ana Zarmalulu mikewa aka Mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *