Wednesday, March 18
Shadow

Da Duminsa: Aliko Dangote ya sauka daga shugabancin kamfaninshi na Simintin Dangote dan mayar da hankali kan Matatar mansa

Rahotanni sun bayyana cewa, Dangote ya sauka daga shugabancin kamfanin sa na Siminti inda zai mayar da hankali kan matatar mansa.

Me magana da yawun kamfanin nasa na Siminti, Anthony Chiejina ne ya bayyana hakan.

Yace an nada Emmanuel Ikazoboh a matsayin sabon shugaban kamfanin simintin na Dangote.

Yace hakanan an baiwa Hajiya Mariya Aliko Dangote mukamin daga daga cikin masu gudanarwa na kamfanin.

Karanta Wannan  Kada ku ga Jam'iyyar Adawa ta kayar da jam'iyya me mulki a kasar Amurka, a Najeriya hakan ba zai faru ba, Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027>>Inji Jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *