Monday, September 21
Shadow

Da Duminsa: An zabi sabon Fafaroma

Rahotanni dake fitowa daga fadar Vatican na cewa an zabi sabon Fafaroma wanda zai maye tsohon Fafaroma Francis.

An tabbatar da hakanne bayan da aka ga farin hayaki ya tashi a saman fadar wanda hakan ke tabbatar da an zabi sabon Fafaroma.

Saidai zuwa yanzu ba’a san ko wanene ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka yi saukar Qur'ani da addu'o'i a jihar Kebbi dan Rokon Allah ya tsare tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami daga sharrin EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *