
Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka bayan Khàryn data kai jihar Sokoto, ta kuma aika jirgin leken Asiri zuwa jihar Borno.
Me saka ido akan harkar tsaro da tafiye-tafiyen Jiragen sama na tsaro, Brant Philip ne ya bayyana hakan inda yace an samu rahotannin cewa kasar, Amurkar ta aika jirgin leken asiri zuwa Dajin Sambisa dake jihar Borno.
Yace sunan jirgin da Amurkar ta aika jihar Borno, Gulfstream V,.
Ga abinda ya wallafa da turanci kamar haka:
“The United States resumed ISR operations today on *** in the Sambisa forest, Borno State in northeast Nigeria, after a pause of one day following the strikes in Sokoto State,” Philip wrote on X (formerly Twitter).