Monday, August 10
Shadow

Karya ake mana bama kera makamin kare dangi>>Inji Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria

Rahotanni daga jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria jihar Kaduna sun musanta labaran dake cewa jami’ar na kera makamin kare dangi.

Daraktan hulda da jama’a na jami’ar, Awwal Umar ne ya bayyana haka inda yace babu kanshin gaskiya a Bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta.

Bidiyo dai ya rika yawo a kafafen sada zumunta inda aka rika cewa, Jami’ar ta ABU na kera makamin kare dangi bisa hadin kan kasar Pakistan.

Saidai jami’ar ta fito ta musanta wannan ikirari.

Karanta Wannan  Allah Sarki:: Kalli Yanda aka yi jana'izar Jarumin Soja, Kanal Abdulsalam Udeh da mutanen daji suka je tafiya dashi amma yaki yi turjiya dalili kenan da basu barshi da rayuwa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *