Friday, January 16
Shadow

Da Duminsa: Bayan Rikicin Wike da Sojan Ruwa, shugaba Tinubu yace Sojoji sun cancanchi yabo

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa kokarin sojojin Najeriya da suke sadaukar da rayuwarsu da sauran ‘yan Najeriya su samu tsaro.

Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron kungiyar Mawallafa jaridu ta kasa

Yace lallai Najeriya na fuskantar Kalubalen tsaro.

Sannan ya jadada goyon bayan sojojin da ke sadaukar da rayuwarsu dan samar da tsaron.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Dalibai 50 wadanda aka yi Ghàrkùwà dasu a jihar Naija sun tsere daga hannun Tshàgyèràn Dhàjì >>Inji Kungiyar Kiristoci ta CAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *