Wednesday, May 13
Shadow

Da Duminsa: Da gaskene mun fara karbar Harajin saka Solar a gidaje>>Gwamnati ta tabbatar

A jiyane Bidiyo ya yadu sosai bayan da aka ga wani mutum a Legas yana ta fada da jami’an Gwamnati da suka je karbar harajin saka solar da yayi a gidansa.

Mutumin dai yace ba zai biya ba.

Inda mutane da yawa suka goyi bayansa.

Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai inda mutane sukai ta bayyana cewa ko da sune ba zasu yadda ba.

A martanin Gwamnatin jihar Legas ta bakin me magana da yawun Gwamnan jihar, Wale Ajetunmobi ya bayyana cewa da gaskene akwai harajin sala sola a gida.

Yace amma ba ga duka mutanen jihar Legas ba, ana karbar Harajinne kawai a hannun wadanda suke a gidajen Gwamnatin jihar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata 'yar kasuwa ta fashe da kuka bayan da ta aikawa kawarta Naira Miliyan 6 ta sayo mata jakunkuna daga kasar China amma ta aiko mata kwali ba komai a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *