Wednesday, September 2
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya aikawa majalisa bukatar ciwo bashin Dala Miliyan $516

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikawa majalisar Dattijai da bukatar ciwo bashin dala Miliyan $516.

Shugaban ya aika da bukatar ne a yau, Alhamis inda yace za’a yi aikin gina titin Sokoto-Badagry ne da kudaden.

Kakakin majalisar, Godswill Akpabio ya bayyana cewa akwai bukatar a gaggauta amincewa da karbo bashin.

Ya bayyana cewa, ya baiwa kwamitin kula da bashi na majalisar umarnin su kammala amincewa da bashin cikin sati daya.

Karanta Wannan  Maganar Gaskiya itace ana Lùwàdì da mutane a Gidan Gyara hali na Goron Dutse saboda ni an tsare ni a gidan kuma na gani>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *