Thursday, May 14
Shadow

Sai da Allah ya min wahayi, kai tsaye yayi magana dani sannan na yadda na karbi shugabancin INEC>>Inji Shugaban INEC Farfesa Joash Amupitan

Shugaban hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa, sai da Allah ya masa wahayi kai tsaye kamin ya karbi shugabancin INEC.

Ya bayyana hakane a yayin da yake jawabi a wata coci a Abuja.

Yace in banda Allah ya bashi tabbacin cewa zai dafa masa kuma zai karfafashi da ba zai karbi shugabancin INEC din ba.

Ya kara da cewa, da karfin Allah yasan zai yi nasara a game da komai da yake.

Karanta Wannan  Komowa jam'iyyar APC ba zai sa a dakatar da binciken da ake maka ba>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa 'yan siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *