
Bayan kiraye-kirayen da suka yi yawa, dan gidan Marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Watau Yusuf Buhari ya fito takarar dan majalisar wakilai.
Yana neman wakiltar mazabar Sandamu/Daura/Mai’Adua ne.
Rahotanni sun ce ya sanar da dattawan yankin aniyarsa.