Tuesday, March 24
Shadow

Da Duminsa: EFCC sun sake komawa gidan Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami a yau

Rahotanni daga Abuja na cewa, EFCC sun sake komawa gidan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami dake Abuja.

Rahotanni yace EFCC sun je gidan ne a motocin bas guda 5 inda suka kulle layin gidan na Malami sannan sun hana kowa wucewa.

A jiya ma dai EFCC sun je gidan Abubakar Malami inda suka kulle wasu gidajen sa da guraren kasuwancinsa.

Karanta Wannan  Giya ce dalili na 3 na kamuwa da cutar daji(cancer)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *