Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Fadar shugaban kasa, ta yi magana kan rahoton cewa an kama me dafawa shugaban kasa abinci

Rahotanni sun yi ta yawo a kafafen sada zumunta cewa, an kama me dafawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu abinci saboda zargin zubawa shugaban kasar Quba.

Saidai a martani ga wannan rahotan.

Fadar shugaban kasar ta bakin me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya musanta wannan rahotan inda yace labarin kanzon Kurege ne.

https://twitter.com/i/status/2028147022314836130

Karanta Wannan  Kalli yanda Wasu matasan APC a jihar Bauchi suka tayar da kura suka ce basa son a sake tsayar da shugaba Tinubu a matsayin dan takarar jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *